As football Hausa

As football Hausa Wasanni kwallon kafa zallah

Cristiano Ronaldo: "Mutane mafi yawa daga ahalina, suna cewa; " Tuni ka yi duk abun da zaka yi, yanzu lokaci ne da yakam...
12/10/2025

Cristiano Ronaldo: "Mutane mafi yawa daga ahalina, suna cewa; " Tuni ka yi duk abun da zaka yi, yanzu lokaci ne da yakamata ka yi Ritaya. Ka yi komai. Me yasa kake son zura ƙwallaye dubu ɗaya? Tuni ka cimma fiye da 900, wanne bambanci hakan zai kawo?

"Amma ni bana kallon abun ta wannan hanyar. Ina tunanin har yanzu ina yin abubuwa masu kyau, ina taimakawa ƙungiya ta da ƙasa ta, to me yasa ba zan ci gaba ba?

"Ina da tabbacin, lokacin da na gama, zan tafi na cika komai, saboda na bayar da komai a karon kaina. Na san bani da ragowar shekaru da yawa da s**a rage, amma a cikin waɗanda nake da, zan ci gaba da ƙoƙarin yin abun da ya dace.

"Idan da zan iya, zan ci gaba da buga wa ƙasa ta wasa ne kawai, ba zan ƙara buga wa wata ƙungiyar wasa ba saboda na tattaro dukkan wani lokaci na mafi kyawu na na tare shi a kan ƙasa ta."

• As football Hausa

Kawo yanzu Erling Haaland ya zura ƙwallaye ga ƙasar Norway cikin wasanni 2 daidai da na Vinicius Jr da ya ciwa Brazil tu...
12/10/2025

Kawo yanzu Erling Haaland ya zura ƙwallaye ga ƙasar Norway cikin wasanni 2 daidai da na Vinicius Jr da ya ciwa Brazil tun da ya fara taka musu wasa a wasanni na hukuma! 🤯

🧨🤍 REAL MADRID PLAYERS WITH NATIONAL TEAM! 📈
12/10/2025

🧨🤍 REAL MADRID PLAYERS WITH NATIONAL TEAM! 📈

William Saliba: "Kylian Mbappé kyaftin ne nagari ga tawagar ƙasar France, kuma jagora nagari, ɗaya daga cikin mafi kyawu...
12/10/2025

William Saliba: "Kylian Mbappé kyaftin ne nagari ga tawagar ƙasar France, kuma jagora nagari, ɗaya daga cikin mafi kyawun ƴan wasan ƙwallon ƙafa a duniya. Babu ko tantama jagorancin sa a jinin shi yake, kuma duk lokacin da ya yi magana, kowa yana saurara."

12/10/2025

🤔🤔🤔🤔

12/10/2025

Yan wasan Super Eagles sun dawo Najeriya inda jirgin su ya sauka a jihar Akwa Ibom da ƙarfe 8:04 na safiya.

Najeriya dai na ci gaba da shirye-shiryen ɓarje gumi da Jamhuriyar Benin a ranar Talata.

A ranar Asabar ne jirgin da ya ɗakko ƴan wasan gilanshinsa ya yi tartsatsi wanda ya tilasta masu saukar gaggawa a birnin Luandan ƙasar Angola.

14 away from 900 career goals.4 away from 400 career assists.18 away from 1300 career goal contributions.LIONEL ANDRÉS M...
12/10/2025

14 away from 900 career goals.

4 away from 400 career assists.

18 away from 1300 career goal contributions.

LIONEL ANDRÉS MESSI CUCCITINI. 🤩🎻

The lay of the land in the Champions League after matchday 1 👀📈✨
30/09/2025

The lay of the land in the Champions League after matchday 1 👀📈✨

Happy birthday, Olivier Giroud! 🎉
30/09/2025

Happy birthday, Olivier Giroud! 🎉

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when As football Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share