Melon Trans-Altantic Networks Solution Nig. Limited

Melon Trans-Altantic Networks Solution Nig. Limited Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Melon Trans-Altantic Networks Solution Nig. Limited, Restaurant, 24, Audu Bako Way, Nasarawa GRA, Kano.

Melon focuses on providing unique computing, data storage system, use of Artificial intelligence in providing Solutions in the Areas of ICT, Digital Economy, Construction projects and Human Health Care system.

24/10/2025

Tuwon dawa ... ashe shi ya sa muka tashi da ƙarfin mu da lafiya ... amma mun yar mun fi son shinkafa.

24/10/2025

Kirarin Da Marigayi Dan Masanin Kano Ke Yiwa Allah S.w.t a Wuraren Taro

Bismillah Rahamanir Rahim...

"Godiya ta tabbata ga Allah Maɗaukakin Sarki,*
Mai Kowa, Mai Komai, Mai Yadda Ya So —
Kan Wanda Ya So, Yayin Da Ya So, A Inda Ya So, Ko Ana So Ko Ba A So!"**

“Mai bai wa kowa komai, Bashi da buƙatar komai a gurin kowa, kowa ke Bukatar Komai a gurin sa.

Mamallakin Mamallaka, Mai ba da mulki ga wanda ya so, ya Fisge daga wanda ya so ya Ɗaukaka Wanda Ya So, Lillahi Wahidul Ƙahhar..*

“Sarkin Da Ba Shi Da Nan, Ballantana Ya Yi Nan, Ba Shi Da Can, Ballantana Ya Yi Can, A Ko'ina Yana Nan.

Na Farko Ne Ba Da Fara Wa Ba, Na Karshe Ne Ba Da Ƙarewa Ba, A Bayyane Ya Ke, Ba A Ganin Sa, A Boye Ya Ke Ba Don Ba Ya Nan Ba.

Sarkin Da Ya Kasance Tun Kafin Kasance Wa Ta Kasance, Kuma Zai Kasance Bayan Kasancewa Ta Gushe Da Kasancewa, Lillahi Wahidul Ƙahhar.

Wannan Kirari ne mai cike da zurfin tauhidi da girmamawa ga Allah SWT daga bakin ɗaya daga cikin manyan jarumanmu na siyasa da addini a Arewacin Najeriiya — *Marigayi Malam Yusuf Maitama Sule, Dan Masanin Kano.*

*Allah Ya jikan sa da rahama, Ya sa Aljanna Firdausi ce makomarsa. Ameen.*


08/09/2025

_*Alhamdulillah Ala Kullu Halin. My wonderful people, thank you so much for the incredible outpouring of love on my birthday. Your text messages, social media posts, and personal calls truly made my day special. Reading each one reminded me how lucky I am to be surrounded by such an amazing family. A special and heartfelt regards to you all, and a Special one Goes to loving Wife, and my FGC Sokoto school Alumni and my FGC Sokoto class of '91 family—our bond remains one of life's greatest gifts. Thank you all! 👍*_

Thank you, Alhaji Atiku Abubakar  Scholarship for our 3 girls to study in any university of their choice.
07/08/2025

Thank you, Alhaji Atiku Abubakar Scholarship for our 3 girls to study in any university of their choice.

07/08/2025
07/08/2025
03/08/2025

Health and Safety

03/08/2025

Construction Projects Management

Address

24, Audu Bako Way, Nasarawa GRA
Kano
KN

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Melon Trans-Altantic Networks Solution Nig. Limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Melon Trans-Altantic Networks Solution Nig. Limited:

Share

Category