Kiwon kaji da kyankyasa

Kiwon kaji da kyankyasa Business center Delivery services

31/01/2025

For sale

Day old Chiken
31/01/2024

Day old Chiken

Shin ta wacca hanya kuke bi wajen brooding din kajin ku da sanyin nan?
10/01/2024

Shin ta wacca hanya kuke bi wajen brooding din kajin ku da sanyin nan?

30/09/2023

Muna da kaji broilers 5 weeks gamai siyan daidai ko sari

Yadda Ake gane yanayin kwai da kuma inganchin sa.
11/09/2023

Yadda Ake gane yanayin kwai da kuma inganchin sa.

03/08/2023
Muna da kwan kajin maja da zabi Belgium
04/07/2023

Muna da kwan kajin maja da zabi Belgium

Ko akwai wani horo da ake wa Tattabaru su saba da mutum? Ina masu kiwon tsintsaye? Tambaya gareku.
12/05/2023

Ko akwai wani horo da ake wa Tattabaru su saba da mutum? Ina masu kiwon tsintsaye? Tambaya gareku.

Ko kunsan yadda ake banbanche kaji maza da mata tun suna yara
18/03/2023

Ko kunsan yadda ake banbanche kaji maza da mata tun suna yara

Anan akwai bayanai guda 10 game da Noiler Chickens waɗanda yakamata ku sani: kajin Noiler / maja, an samar da irin nasu ...
06/03/2023

Anan akwai bayanai guda 10 game da Noiler Chickens waɗanda yakamata ku sani:

kajin Noiler / maja, an samar da irin nasu ne a Amurka a cikin karni na 21.

Su na da saurin girma. kuma suna da nauyin kilo 7 zuwa 8. Noilers sun bambanta da launukan kalar jikin su: baki, fari, rawaya, launin ruwan kasa da launin toka tare da wasu fuka-fukan fari a wuyansu da jelarsu . Suna da nutsuwa, sosai ba kamar sauran Kaji ba.

suna da saukin Kiwo, kuma suna iya rayuwa akan tsince tsincen kwari, kanzo, ko kuma ragowar abinci, basu da wahalar zabin abinci. A halin yanzu an jera kajin Noiler / maja a matsayin "masu mahimmanci da saukin Kiwo " a cikin jerin " fifikon Cibiyar Kula da Dabbobi.

Good evening from ds side  poultry services.
06/03/2023

Good evening from ds side poultry services.

Zakarun Maja ready for breeding.
05/03/2023

Zakarun Maja ready for breeding.

Address

Masallachi Crescent
Kano
NO118

Telephone

+2347038723551

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kiwon kaji da kyankyasa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kiwon kaji da kyankyasa:

Shortcuts

Share

Category