OGA Jameel

OGA Jameel Kukasance da wannan page dinna OGA JAMEEL domin Nishadantarwa fadakarwa

❤️ SIYASA LOKACI CE, AMMA JINI DA ZUMUNCI HAR ABADA NE. ❤️“Kada ka bari siyasa ta raba ka da ɗan uwanka, domin idan siya...
01/09/2026

❤️ SIYASA LOKACI CE, AMMA JINI DA ZUMUNCI HAR ABADA NE. ❤️

“Kada ka bari siyasa ta raba ka da ɗan uwanka, domin idan siyasa ta ƙare, iyali ne za su rage a gefenka.”

Wannan kaɗai ya isa ya nuna muku cewa ABBANA ba fim ba ne kawai. 🎬

Labari ne mai cike da darussa, tausayi, soyayya, rikice-rikicen rayuwa da kuma abubuwan da ke faruwa a cikin al’umma a yau. ❤️

Za mu fara ɗaukar wannan gagarumin shirin🎥🔥.
Ku kasance cikin shiri, domin ABBANA zai zo da saƙon da zai taɓa zuciya, ya sa ku tunani, kuma ya bar muku darasi mai ɗorewa.

🎬 Tsara Labari: Yakubu M. Kumo
🎥 Director: Falalu A. Dorayi

🤝 PARTNERS:
Data Way
lubricants Official
Yoghurt & Fura

ABBANA — LABARI NE DA ZAI SA KA DUBA RAYUWA TA WATA SABUWAR HANYA. ❤️🔥daddy Ali Nuhu

The Talented Kannywood Actor, Producer and Director daddy Ali Nuhu
30/08/2026

The Talented Kannywood Actor, Producer and Director daddy Ali Nuhu

Naka naka ne kowa nasa ya sani a tafiyar dan haka muna tare da namu...Daddy Ali Nuhu🙏🏻💯🥰
26/08/2026

Naka naka ne kowa nasa ya sani a tafiyar dan haka muna tare da namu...Daddy Ali Nuhu🙏🏻💯🥰

25/08/2026

28 August YouTube channel Ali Nuhu Mohammed

Daddy Ali Nuhu
25/08/2026

Daddy Ali Nuhu

24/08/2026

On 28 August insha Allahu a YouTube channel Ali Nuhu Mohammed

Congratulations daddy Ali Nuhu
22/08/2026

Congratulations daddy Ali Nuhu

20/08/2026

😂😂😂

Masoyan daddy Ali Nuhu akwai challenge dazansa anjima akwaita Kuma ga duk Wanda ya amsa
19/08/2026

Masoyan daddy Ali Nuhu akwai challenge dazansa anjima akwaita Kuma ga duk Wanda ya amsa

17/08/2026

One again daddy Ali Nuhu

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when OGA Jameel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category