Aysar foods

Aysar foods The best plug for fresh Dawon awara in Katsina
Easy to use
Free and easy awara recipes and more
09128331379

A fito ayi order fresh dawon awara jamaa1200 per kg 09128331379Katsina
09/09/2026

A fito ayi order fresh dawon awara jamaa

1200 per kg
09128331379
Katsina

09/09/2026

Ina Yan Katsina??
Wacece best Nursery and primary school da yaro zai koyi karatun boko kuma ya iya turanci with good environment

Sanadiyar Mbc3 ni yanzu a gidana Hausa da larabci akeyi a hadeNa bashi buns ya cinye sai zuwa akayi aka CE Mani "Ummi ak...
09/09/2026

Sanadiyar Mbc3 ni yanzu a gidana Hausa da larabci akeyi a hade

Na bashi buns ya cinye sai zuwa akayi aka CE Mani "Ummi akwai mazidu minal bun?s"

Roba ta da Nike so ta fashe nazo na gani Inata salati dayake BA Shi ya fasa ba sai CE man akayi "yanzu wa zai islahiha"

A taqaice ni kaina bansan za'a iya gwama Hausa da larabci ba sai a wurin Muhammad 😂

Idan nace minene a hannunka sai yace "Innaha Riga " KO "Innaha waya"

Wai me yasa wasa ya ma Yan Nigeria yawa, sai BBC tayi tambaya ana so jamaa su qaru kafin ki ga ansa daya ta kwarai kinga...
08/09/2026

Wai me yasa wasa ya ma Yan Nigeria yawa, sai BBC tayi tambaya ana so jamaa su qaru kafin ki ga ansa daya ta kwarai kinga jabun amsa guda Dari 😂

Akwai sunan da ake kiran wannan tinkiyar...

Me zaku ce game da matar da idan tanada dankali manya da qanana maimakon ta dinga mixing qanana da manya tana ferewa sai...
07/09/2026

Me zaku ce game da matar da idan tanada dankali manya da qanana maimakon ta dinga mixing qanana da manya tana ferewa sai ta tsince manyan idan ya rage qanana tayi ta cizon yatsa😆

Capacitated capacity😋Ya alaqarku da wannan hadin na awara da bread
07/09/2026

Capacitated capacity😋

Ya alaqarku da wannan hadin na awara da bread

Bansan me yasa BA idan banida Abu sai inyita marmarinshi KO kuma buqatar Shi tayi ta Fado ManiIn banida cabbage na dinga...
07/09/2026

Bansan me yasa BA idan banida Abu sai inyita marmarinshi KO kuma buqatar Shi tayi ta Fado Mani

In banida cabbage na dinga marmarin coleslaw kenan KO wani abinci da Ake amfani da Shi
amma daga na saya kawaii sai in daina marmarin
Wataran sau daya Zan gutsira shikenan ban qara tuna abinda nake so inyi da Shi har ya Fara laushi

Ina rabuwa da Shi buqatun zasu dawo😂
Ku man bayani miyene hakan don Allah

Nidai nace yesKu fa😄
07/09/2026

Nidai nace yes
Ku fa😄

Daga kitchen din customer🥰Dadin fresh awararmu Shi ne zaki sarrafa yanda k**e soSend us a DM to order for urs1200 per kg...
07/09/2026

Daga kitchen din customer🥰
Dadin fresh awararmu Shi ne zaki sarrafa yanda k**e so

Send us a DM to order for urs
1200 per kg
09128331379

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aysar foods posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aysar foods:

Shortcuts

Share

Category