Izma Foods

Izma Foods I’m Izma🦋

Premium Curry Seller | Food Content Creator
Tips, Recipes & Stlye | Business |

Brk d sfy ayyauhannas y salla y cin nama ?     har yanxu munanan muna saida abinda muke siyarwa    gireba,kantu,curry,an...
31/05/2026

Brk d sfy ayyauhannas y salla y cin nama ?
har yanxu munanan muna saida abinda muke siyarwa
gireba,kantu,curry,and spices

Bark d salla yan uwa d abokan arxiki ftn minyi salla lfy Allah y maimaita mana    Y cin nama kuma ? 😄
29/05/2026

Bark d salla yan uwa d abokan arxiki ftn minyi salla lfy Allah y maimaita mana

Y cin nama kuma ? 😄

Allah y kawomana ruwannna d alkhairi ko ma huta d xafinann 😔     ALLAHUMMA SAYYIBAN NAFI'AN
21/05/2026

Allah y kawomana ruwannna d alkhairi ko ma huta d xafinann 😔
ALLAHUMMA SAYYIBAN NAFI'AN

Hantsi y dubi ludayi 😃Alhassan Hajiya Fatimah mafarkin avacado nayi d ranarnan
21/05/2026

Hantsi y dubi ludayi 😃Alhassan Hajiya Fatimah mafarkin avacado nayi d ranarnan

Assalamu alaikum mutanena masu kamshin apple ftn kuna lfy.  wanda suke nemanmu d wanda basa nema duka muna gdy wanda suk...
21/05/2026

Assalamu alaikum mutanena masu kamshin apple ftn kuna lfy.
wanda suke nemanmu d wanda basa nema duka muna gdy wanda sukajini shiru b denawa mukai ba sana'ar gireba ce t daukemun hankali🤗 spices masu kanti sun debe shiyasa posting din yake wahala amma yanxu mun dawo d karfin ikon Allah

Brk d juma'a Allah y sadamu d alkhairan dake cikin wannan rana me albarka Allah k tsaremun dg sharrin mutum d aljan shar...
08/05/2026

Brk d juma'a Allah y sadamu d alkhairan dake cikin wannan rana me albarka
Allah k tsaremun dg sharrin mutum d aljan sharrin makiya d mahassada sharrin vamuji ba bamu gani ba
Allah y karamana lfy d xama lfy

Assalamu alaikum     IZMA FOOD ke muku sallama tare d yayanta  me girma,honorable,chairman,the babban yaya Mu'in Hub
30/04/2026

Assalamu alaikum
IZMA FOOD ke muku sallama tare d yayanta me girma,honorable,chairman,the babban yaya Mu'in Hub

08/03/2026

Assalamu alaikum warahamatullah

Brk d ranar mutane d aljanu y shirye shirye ramadan        Akula d sakamana abincin iftar kowa yasa abincin gidansu kar ...
17/02/2026

Brk d ranar mutane d aljanu y shirye shirye ramadan

Akula d sakamana abincin iftar kowa yasa abincin gidansu kar adinga hade 🙃😂

Barka d rana mutanen arxiki y shirye shiryen ramadan tom Allah yasa muna d rabon gani Allah yasa miyi ibada kar6a66iya S...
12/02/2026

Barka d rana mutanen arxiki y shirye shiryen ramadan tom Allah yasa muna d rabon gani Allah yasa miyi ibada kar6a66iya Saudat Sani Baba ga taliya fa naji

Wagga taliya akwai dadi

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Izma Foods posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category