GIRKI ADON MACE PAGE

GIRKI ADON MACE PAGE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GIRKI ADON MACE PAGE, babura, Kano.
(2)

Assalamualaikum matan kwarai
ina muku barka da zuwa page din GIRKI ADON MACE PAGE
makasudin bude wannan shafin shine kawo muku kalubalen da iyaye mata da maza suke fuskanta a gidan aurensu
Allah yasa mudace

Ina ma'su l!nkin ne anata Samun ku'd! Baku saniba inde l!nkin dinki yakai  wata shida zuwa Sama toh kina cikin alheri ku...
21/05/2026

Ina ma'su l!nkin ne anata Samun ku'd! Baku saniba inde l!nkin dinki yakai wata shida zuwa Sama toh kina cikin alheri kuyiwa wannan number mgn ynxu don Ku samu alhern dake cikinta +2348069995047

Dan Allah kiyi mun posting ki boye sunana Mahaifiyata CE ta ki'rani tace zatazo mun z!yara taga inda nake aure SBD a Kan...
21/05/2026

Dan Allah kiyi mun posting ki boye sunana Mahaifiyata CE ta ki'rani tace zatazo mun z!yara taga inda nake aure SBD a Kano su'ke Ni kuma aure y kaini porthacort HARGA Allah bnason tazo SBD Za'ta takura mana Nida mijina n Rasa y me Zn fa'da Mata ta fasa zuwa kuma tace ba'ta bu'katar mu biya Mata ku'din Mota kuma idan ta*zo 4 days kawaii za'tayi t tafi Ni kuma gskia Dana fdawa mijina sai naji kawaii yyi tsa'k! wai mutane suna da dmuwa me zatazo tayi shine Nima Naga k**ar Za'ta tkurawa peace dinshi pls kiyi mun posting

Tir da idon da zaiga Muhammaduarrasulullah SAW ya wu'ce Dnna L!ke ki wu'ce abinki πŸ’•πŸ’•πŸ©·
21/05/2026

Tir da idon da zaiga Muhammaduarrasulullah SAW ya wu'ce
Dnna L!ke ki wu'ce abinki πŸ’•πŸ’•πŸ©·

Kun Fara lallen sallah KO Ni kadai na Gama nawaπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ
21/05/2026

Kun Fara lallen sallah KO Ni kadai na Gama nawaπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ

Innalillahi wainnailaihirajiun 😭 antyn girki mijina ya sa'keni yanxu 😭😭😭😭Saboda yata tunda na haifi yar nan ya tsneni ya...
21/05/2026

Innalillahi wainnailaihirajiun 😭 antyn girki mijina ya sa'keni yanxu 😭😭😭😭Saboda yata tunda na haifi yar nan ya tsneni ya tsneta SBD Shi yafi Kaunar da na'miji 😭😭cikin Daren Jiya na qara haihuwa n hai'fi wata macen da yake DanGina duk Yan qauyen Abuja ne sai sukace yau zasu taso Insha Allah shine yayi mun wannan r'shin da'rajar Dani da jaririyar da Anisa ya k0ra gashi yau anyi ruwa garin da Snyi kin ganta Chan ya Fara Tura ta kofar gida 😭😭😭😭Allah na Ka saka mun

Indai k tashi,bbu zancen oxygen,ciwon koda,ciwon hanta, Cancer 😩 daure kce alhamdulillah 🀲
21/05/2026

Indai k tashi,bbu zancen oxygen,ciwon koda,ciwon hanta, Cancer 😩 daure kce alhamdulillah 🀲

20/05/2026

Indai k tashi,bbu zancen oxygen,ciwon koda,ciwon hanta, Cancer 😩 daure kce alhamdulillah 🀲

Bazan de'na g0ranta maka b wlhy har sai Ka dinga s!yo mun kayan abinci Me Ake da Miji irinka don Allah Yan g!rki kuj!ye ...
20/05/2026

Bazan de'na g0ranta maka b wlhy har sai Ka dinga s!yo mun kayan abinci
Me Ake da Miji irinka don Allah Yan g!rki kuj!ye mun
Sai dai a aiko mun da'ga gida yac! don Allah ki b0ye sunana ki mun p0sting

Slm Dan Allah kiyi mun posting ki boye sunana shekara Daya Kenan da Rasa aikin mijina sai ya zo mun da sha'warar yaga k*...
20/05/2026

Slm Dan Allah kiyi mun posting ki boye sunana shekara Daya Kenan da Rasa aikin mijina sai ya zo mun da sha'warar yaga k**ar Har'kar bokanci akwai ci sai na CE mishi eh toh k**ar dai suna Samun ku'd
Har y San yanda yai ya fahimtar Dani zai Fara Har'kar yaje ya k**a shago ya zuba duk kayan haukansa a ciki
Na Fara kawo masa kwast0momi Dan yanxu HK yafi qar'fin mliyan ashirin ta kan'sa shine ya CE mun ya biya mun hajji zamu tashi jibi😭😭Niko nace inde da ku'Ι—in b0kanci ne baznje saudiyaba Kar Allah y h*kuntani Dan Allah Ku bni sha'wara

Aunty girki kimin post wlh tsabar kaunar da nake wa freezer har mafarkinta nake ya Allah ka horewa iyayenmu da mazajenmu...
20/05/2026

Aunty girki kimin post wlh tsabar kaunar da nake wa freezer har mafarkinta nake ya Allah ka horewa iyayenmu da mazajenmu damu kammu Allah yakawomin hanyar dazan sameta cikin gaggawa πŸ₯ΉπŸ₯Ή

Aslm dan Allah antin girkikiyimin post amman kibuye sunana daman tsohon ciki gareni shine.nakeso yangirki subani shawara...
20/05/2026

Aslm dan Allah antin girkikiyimin post amman kibuye sunana daman tsohon ciki gareni shine.nakeso yangirki subani shawara mijina yanayin layyiya yamawa mamarshi to yayimin alkarin zaiyimini awannan shekarar towai yanzu yafasa saboda kayan suna dakuma ragon suna to nikuma inaso inyi nima insamu lada towai saidai inzaba kokayan suna ko layyiya yangirki kubani shawara

Address

Babura
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GIRKI ADON MACE PAGE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share