muazxamu

muazxamu like

Bayan Annabi Muhammadu (S.A.W) yayi wafati, Bilal yabar Madinah yatafi sham sabida bazai iya rayuwa batare da Rasulullah...
31/10/2020

Bayan Annabi Muhammadu (S.A.W) yayi wafati, Bilal yabar Madinah yatafi sham sabida bazai iya rayuwa batare da Rasulullahi ba. Wani dare sai yaga Annabi Muhammadu (S.A.W) a cikin mafarkin da Yana cewa "Bilal ka dauki tsawon lokaci baka kawo Mana ziyaraba". Ya farka ya hada guzirinsa yatafi Madinah inda yakira Sallah a ranan Bayan tsawon kokacin da yadauka baiyi kiran Sallah ba, wohoho Ban fa Madinah tarikice. Maza da mata na zubda hawaye domin tunawa da Manzon Allah (S.A.W) A lokacin da Bilal yakai wajan Ashahadu Anna Muhammadu Rasulullahi. Sai ya Zube a Qasa cikin kuka sabida bazai juri Kiran Sallah batare da ganin Annabi (S.A.W) ba. Allahu Akbar!!! A lokacin da Bilal ke jinyar Mutuwa "ina cikin farin ciki Matuka Gobe zan ziyarci abin Qaunana Annabi Muhammadu (S.A.W) da Sahabban sa. Ya Allah Kazurtamu da Soyayyan Annabi Muhammadu Rasulullahi (S.A.W.) da iyalansa da Sahabban sa na kwarai Ameen.

23/10/2020
10/10/2020

Subscribe 👈 Da like

23/07/2020

Subscriber

09/06/2020

Karya takare kudana subscriber

13/03/2020

Allah yatsine gurguje sabuwar waka

02/03/2020

Hujjache takobinmu subscriber

02/03/2020

Subscriner

Address

Natinal Supply
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when muazxamu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share